Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Satumba p. 2
  • 5-11 ga Satumba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 5-11 ga Satumba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Satumba p. 2

5-11 ga Satumba

1 SARAKUNA 9-10

  • Waƙa ta 10 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ku Yabi Jehobah don Hikimarsa”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 1Sar 10:​10, 14​—Me ya tabbatar mana cewa Sarki Sulemanu yana da yawan zinariya da aka ambata a Littafi Mai Tsarki? (w08-E 11/1 22 sakin layi 4-6)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sar 10:​1-13 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Nazari da Mutane​—Za 37:29. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka bi bayanin da ke yadda za mu soma nazari na musamman. (th darasi na 1)

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu soma nazari na musamman, sai ka yi amfani da ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! ka fara nazarin Littafi Mai Tsarki da mutumin a darasi na 1. (th darasi na 13)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 80

  • “Kuna Bincika JW.ORG/HA don Samun Shawarwari na Yau da Kullum?”: (minti 8) Tattaunawa. Ka ƙarfafa ’yan’uwa su riƙa shiga jw.org/ha don samun shawarwarin Littafi Mai Tsarki da za su taimaka wajen magance matsaloli na yau da kullum.

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 7)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 18 batu na 6-7 da taƙaitawa da bita da kuma maƙasudi

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 106 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba