22-28 ga Agusta
1 SARAKUNA 7
Waƙa ta 7 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Abin da Za Mu Iya Koya Daga Ginshiƙai Biyu”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
1Sar 7:23—Wane darasi ne za mu koya daga “ƙaton kwano . . . na ƙarfen tagulla” da aka ƙera don haikali? (it-1-E 263)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sar 7:1-12 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka yi amfani da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 6)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, kuma ka nuna yadda muke nazarin Littafi Mai Tsarki da mutane. (th darasi na 3)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 06 batu na 6 da Wasu Sun Ce (th darasi na 8)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 5)
“Wa’azi na Musamman don Soma Nazari da Mutane a Satumba”: (minti 10) Tattaunawar da mai kula da hidima zai yi. Ku kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Nazari da Mutane—Za 37:29. Ka ambata shirin da aka yi don yin wannan wa’azi na musamman.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 17
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 13 da Addu’a