Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Yuli p. 11
  • 15-21 ga Agusta

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 15-21 ga Agusta
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Yuli p. 11

15-21 ga Agusta

1 SARAKUNA 5-6

  • Waƙa ta 122 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Sun Yi Ginin da Dukan Zuciyarsu”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 1Sar 6:1​—Mene ne ayar nan ta nuna game da Littafi Mai Tsarki? (g-E 5/12 17, akwati)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sar 5:​1-12 (th darasi na 12)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka yi amfani da bayanin da ke bayan ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! don ka soma tattaunawa da wani. Ka yi shirin komawa don ka amsa tambayar jigon darasi na 1. (th darasi na 11)

  • Komawa Ziyara: (minti 4) Ka ziyarci wanda ya karɓi ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, kuma ka nuna masa yadda muke nazari da mutane. (th darasi na 2)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 06 batu na 5 (th darasi na 9)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 91

  • Mun ga Taimakon Jehobah Sa’ad da Muke Gina Majami’un Mulki: (minti 15) Ku kalli bidiyon. Bayan haka sai ku amsa waɗannan tambayoyin: Waɗanne labarai ne suka nuna cewa Jehobah ya albarkaci aikin gina Majami’un Mulki a Micronesia? Ta yaya ruhu mai tsarki ya taimaka wa ’yan’uwan su gina wuraren ibada? Ta yaya ka ga taimakon Jehobah a aikin gina wuraren ibadar da ka yi?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 16

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 20 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba