Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Yuli p. 8
  • 1-7 ga Agusta

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 1-7 ga Agusta
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Yuli p. 8

1-7 ga Agusta

1 SARAKUNA 1-2

  • Waƙa ta 98 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Kana Koyan Darasi Daga Kurakuranka Kuwa?”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 1Sar 2:​37, 41-46​—Wane darasi ne za mu iya koya daga kuskuren Shimeyi? (w05 7/1 20 sakin layi na 5)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sar 1:​28-40 (th darasi na 2)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka yi amfani da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka ba wa mutumin katin jw.org. (th darasi na 11)

  • Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka gabatar da (amma kar ka kunna) bidiyon nan Me Ake Yi a Majami’ar Mulki? kuma ka gayyaci mutumin zuwa taronmu. (th darasi na 20)

  • Jawabi: (minti 5) km 1/15 2 sakin layi na 1-3​—Jigo: Ku Yi Koyi da Waɗanda Suka Ƙware a Yin Wa’azi. (th darasi na 13)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 84

  • “Ku Kafa Maƙasudai don Sabuwar Shekara Ta Hidima​—Ku Cika Fom na Zuwa Makarantar Masu Yaɗa Bisharar Mulki”: (minti 7) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Ku Ƙara Ƙwazo a Hidimarku da Bangaskiya​—Ku Cika Fom na Makarantar Masu Yaɗa Bisharar Mulki.

  • “Ku Kafa Maƙasudai don Sabuwar Shekara Ta Hidima​—Ku Taimaka a Aikin Gine-ginenmu”: (minti 8) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Ku Ƙara Ƙwazo a Hidimarku da Bangaskiya​—Ku Taimaka a Aikin Gine-ginenmu.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 14

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 24 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba