11-17 ga Yuli
2 Sama’ila 20-21
Waƙa ta 62 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Jehobah Allah Ne Mai Yin Adalci”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Sam 21:15-17—Waɗanne darrusa ne muka koya daga wannan labarin? (w13 1/15 31 sakin layi na 14)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sam 20:1-13 (th darasi na 2)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Komawa Ziyara: Nufin Allah—Ish 55:11. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Komawa Ziyara: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka bayyana yadda muke nazari da mutane kuma ka ba wa mutumin katin nazarin Littafi Mai Tsarki. (th darasi na 4)
Komawa Ziyara: (minti 5) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, kuma ka nuna yadda muke nazarin Littafi Mai Tsarki da mutane. (th darasi na 11)
RAYUWAR KIRISTA
“Ku Kafa Maƙasudai don Sabuwar Shekara Ta Hidima—Ku Je Inda Ake Bukatar Masu Shela”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Ku Ƙara Ƙwazo a Hidimarku da Bangaskiya—Ku Je Inda Ake Bukatar Masu Shela.
“Yadda Za A Yi Amfani da Bayanin da Ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi”: (minti 5) Jawabin da mai kula da Taron Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu zai gudanar.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 12
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 3 da Addu’a