Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Mayu p. 10
  • 13-19 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 13-19 ga Yuni
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Mayu p. 10

13-19 ga Yuni

2 SAMA’ILA 11-12

  • Waƙa ta 121 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Kada Ka Bar Sha’awa Marar Kyau Ta Shawo Kanka”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 2Sam 12:13​—Waɗanne dalilai ne suka sa Jehobah bai ce a kashe Dauda da Batsheba ba? (w07 10/1 5 sakin layi na 11; w12 11/15 22-23 sakin layi na 9-10)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sam 11:​1-15 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! kuma ku soma nazari. (th darasi na 11)

  • Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! kuma ku soma nazarin darasi na 1. (th darasi na 13)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 05 batu na 5 (th darasi na 15)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 29

  • “Kada Ka Bar Sha’awoyinka Su Zama Maka Jaraba”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Kada Ka Kashe Kanka da Hayaƙi.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 08

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 28 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba