Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Mayu p. 9
  • 6-12 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 6-12 ga Yuni
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Mayu p. 9

6-12 ga Yuni

2 SAMA’ILA 9-10

  • Waƙa ta 124 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Dauda Ya Nuna Ƙauna Marar Canjawa”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 2Sam 10:​4, 5​—Me ya sa abin da Hanun ya yi wulaƙanci ne sosai ga Isra’ilawan? (it-1-E 266)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sam 9:​1-13 (th darasi na 12)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 3)

  • Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sa’an nan ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, kuma ku ɗan tattauna “Yadda Za Ka Amfana Daga Waɗannan Darussan Littafi Mai Tsarki.” (th darasi na 17)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 05 batu na 4 (th darasi na 13)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 116

  • Kada Mu Manta Yadda Ƙauna Take​—Tana da Kirki: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa waɗannan tambayoyi: Ta yaya Dauda ya yi wa Mefiboshet alheri? Ta yaya za mu nuna wa mutane ƙauna da alheri?

  • Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma: (minti 10) Ku kalli bidiyon Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma na watan Yuni.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 07

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 1 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba