Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Mayu p. 8
  • 30 ga Mayu–5 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 30 ga Mayu–5 ga Yuni
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Mayu p. 8

30 ga Mayu–5 ga Yuni

2 SAMA’ILA 7-8

  • Waƙa ta 22 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Jehobah Ya Yi wa Dauda Alkawari”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 2Sam 8:2​—Wane annabci ne Dauda ya cika sa’ad da ya ci mutanen Mowab da yaƙi? (it-2-E 206 sakin layi na 2)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sam 7:​1-17 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi, kuma ka ambata yadda hakan yake da alaƙa da wani abin da ke faruwa a yankinku. Ka ba wa maigidan mujallar da ta tattauna batun da ya tayar. (th darasi na 13)

  • Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi, kuma ka ambata yadda hakan yake da alaƙa da wani abin da ke faruwa a yankinku. Ka bayyana wa mutumin yadda muke yin nazarin Littafi Mai Tsarki da mutane kyauta kuma ka ba shi katin jw.org. (th darasi na 18)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff taƙaitawa, bita da maƙasudi na darasi na 04 (th darasi na 8)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 91

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 10)

  • “Ka Yi Amfani da Abubuwan da Ke Faruwa a Wa’azi”: (minti 5) Tattaunawa.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 06

  • Kammalawa (minti 3)

  • Sabuwar Waƙa na Taron Yanki na 2022 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba