Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Maris p. 4
  • 21-27 ga Maris

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 21-27 ga Maris
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Maris p. 4

21-27 ga Maris

1 SAMA’ILA 16-17

  • Waƙa ta 7 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Yaƙin Na Jehobah Ne”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 1Sam 16:14—Wane mugun ruhu ne ya azabtar da Saul? (w05 4/1 9 sakin layi na 2)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sam 16:1-13 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Gayyata Zuwa Taron Tunawa da Mutuwar Yesu: (minti 2) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. (th darasi na 11)

  • Gayyata Zuwa Taron Tunawa da Mutuwar Yesu: (minti 3) Ka gayyaci ’yan’uwa da abokanka da ka taɓa musu wa’azi zuwa Taron Tunawa da Mutuwar Yesu. (th darasi na 2)

  • Komawa Ziyara: (minti 3) Ka ziyarci mutumin da ya so wa’azinmu kuma ya karɓi takardar gayyata na Taron. (th darasi na 4)

  • Komawa Ziyara: (minti 3) Ka ziyarci mutumin da ya so wa’azinmu kuma ya karɓi takardar gayyata na Taron. Ka nuna wa mutumin yadda zai shiga dandalin jw.org. (th darasi na 20)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 150

  • “Hanyoyi Uku da Za Mu Dogara ga Jehobah”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Kada Mu Ji Tsoron Tsanantawa.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 76

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 13 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba