Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Maris p. 2
  • 7-13 ga Maris

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 7-13 ga Maris
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Maris p. 2

7-13 ga Maris

1 SAMA’ILA 12-13

  • Waƙa ta 4 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Girman Kai Zai Iya Sa Mutum Ya Zub da Mutuncinsa”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 1Sam 12:21—Ta yaya mutanen da aka ambata suke bin “kayan banza”? (w11 7/15 13 sakin layi na 15)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sam 12:1-11 (th darasi na 2)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Yesu—Mt 16:16. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da mutane suka saba bayarwa. (th darasi na 1)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 4, gabatarwa da batu na 1-2 (th darasi na 13)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 46

  • Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma: (minti 5) Ku kalli bidiyon Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma na watan Maris.

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 10)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 74

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 26 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba