Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Janairu p. 15
  • 28 ga Fabrairu–6 ga Maris

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 28 ga Fabrairu–6 ga Maris
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Janairu p. 15

28 ga Fabrairu–6 ga Maris

1 SAMA’ILA 9-11

  • Waƙa ta 121 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Da Farko Saul Mai Tawali’u Ne Kuma Ya San Kasawarsa”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 1Sam 9:9—Mene ne furucin nan yake nufi? (w05 4/1 8 sakin layi na 3)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sam 9:1-10 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • “Yadda Za Ka Daɗa Jin Daɗin Wa’azi—Ka Taimaka wa Ɗalibanka Su Guji Abokan Banza”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku Taimaka wa Ɗalibanku Su Daina Tarayya da Abokan Banza.

  • Jawabi: (minti 5) w15 4/15 6-7 sakin layi na 16-20—Jigo: Abin da Zai Taimaka Muku Ku Koyar da ’Yan’uwa. (th darasi na 19)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 37

  • Rahoton Hidima na Shekara-Shekara: (minti 15) Jawabin da dattijo zai bayar. Bayan ka karanta wasiƙar da aka aiko daga ofishinmu game da rahoton hidima na shekara-shekara, ka gana da wasu masu shela da ka zaɓa da suke da labarai masu kyau game da wa’azi da suka yi a shekarar hidima da ta shige.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 73

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 123 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba