Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Nuwamba p. 11
  • Wani Aiki Mai Wuya da Aka Cim ma da Taimakon Ruhu Mai Tsarki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Wani Aiki Mai Wuya da Aka Cim ma da Taimakon Ruhu Mai Tsarki
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Yadda Za Mu Yi Farin Ciki Sa’ad da Muka Soma Sabuwar Hidima
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2019
  • Ka Yi Tafiya Bisa Ga Ruhu Kuma Ka Yi Rayuwar Da Ta Jitu Da Keɓe Kanka
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
  • Yadda Ruhun Allah Ya Yi Ja-gora A Ƙarni Na Farko Da Kuma A yau
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Nuwamba p. 11

RAYUWAR KIRISTA

Wani Aiki Mai Wuya da Aka Cim ma da Taimakon Ruhu Mai Tsarki

A poster advertising the film “The New World Society in Action.”

Shekaru da yawa yanzu, bayin Allah sun cim ma abubuwa masu ban mamaki ba da ƙarfinsu ba amma da taimakon Jehobah. A 1954, ƙungiyar Jehobah ta fito da wani bidiyo mai jigo, The New World Society in Action. Masu hidima a Bethel da ba su taɓa yin bidiyo ba ne suka yi bidiyon. Ruhun Jehobah ne ya taimaka musu su yi wannan gagarumin aikin. Hakan ya tabbatar mana cewa idan mun dogara ga Jehobah, za mu iya yin duk aikin da aka ba mu.​—Zak 4:6.

KU KALLI BIDIYON NAN YADDA AKA YI BIDIYON “THE NEW WORLD SOCIETY IN ACTION,” SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Me ya sa aka yanke shawarar yin bidiyo game da hedkwatarmu?

  • Ta yaya wannan bidiyo ya nuna cewa Bethel yana kama da jikin ɗan Adam?​—1Ko 12:14-20

  • Waɗanne matsaloli ne ’yan’uwan suka fuskanta sa’ad da suke bidiyon, kuma ta yaya suka magance matsalolin?

  • Mene ne muka koya game da yadda Jehobah yake taimaka mana da ruhu mai tsarki?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba