Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Nuwamba p. 8
  • 29 ga Nuwamba–5 ga Disamba, 2021

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 29 ga Nuwamba–5 ga Disamba, 2021
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Nuwamba p. 8

29 ga Nuwamba–5 ga Disamba

ALƘALAI 4-5

  • Waƙa ta 137 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Jehobah Ya Yi Amfani da Mata Biyu don Ya Ceci Mutanensa”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Alƙ 5:20​—Ta yaya ne taurari daga sama suka yi yaƙi a madadin Barak? (w05 3/1 28 sakin layi na 5)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Alƙ 4:1-16 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka ba da Hasumiyar Tsaro Na 2 2021. (th darasi na 1)

  • Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (th darasi na 4)

  • Jawabi: (minti 5) w06-E 3/1 28-29​—Jigo: Me Ake Nufi da “Mata Su Yi Shiru a Cikin Taron Jama’ar Masu Bi”?​—1Ko 14:34. (th darasi na 14)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 84

  • “Ta Yaya ’Yan’uwa Mata Za Su Biɗi Ƙarin Aiki?”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon ‘Mata Masu Hidimar Ubangiji da Ƙwazo’.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 60

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 27 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba