Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Nuwamba p. 6
  • 22-28 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 22-28 ga Nuwamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Nuwamba p. 6

22-28 ga Nuwamba

ALƘALAI 1-3

  • Waƙa ta 126 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Labari Mai Daɗi da Ke Sa Ƙarfin Zuciya”: (minti 10)

    Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Alƙ 2:10-12​—Me ya sa waɗannan ayoyin gargaɗi ne a gare mu? (w05 3/1 27 sakin layi na 7)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Alƙ 3:12-31 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • “Yadda Za Ka Daɗa Jin Daɗin Wa’azi​—Ka Amince da Taimakon Jehobah ta Wurin Yin Addu’a”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Za Ku Ji Daɗin Almajirtarwa Idan Kun Amince da Taimakon Jehobah​—Addu’a.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lffi darasi na 02, gabatarwa da kuma batu na 1-3 (th darasi na 11)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 53

  • Ka Zama Abokin Jehobah​—Yadda Za Ka Yi Wa’azi da Kyau: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Idan zai yiwu, ka zaɓi yara zuwa kan bagadi kuma su amsa tambayoyin nan: Ta yaya za mu yi shiri don wa’azi? Ta yaya za mu yi adon da ya dace? Ta yaya za mu nuna halin kirki sa’ad da muke wa’azi?

  • “Yadda Za A Yi Taron Fita Wa’azi da Kyau”: (minti 10) Tattaunawa da mai kula da hidima zai yi. Ka ba ’yan’uwa dama su faɗi abin da ya sa yake da muhimmanci su isa taron fita wa’azi da wuri.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 59

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 29 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba