Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Nuwamba p. 5
  • 15-21 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 15-21 ga Nuwamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Nuwamba p. 5

15-21 ga Nuwamba

YOSHUWA 23-24

  • Waƙa ta 50 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Shawara ta Ƙarshe da Joshua Ya ba wa Al’ummar”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Yos 24:2​—Baban Ibrahim Tera yana bauta wa gumaka ne? (w04 12/1 7 sakin layi na 1)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Yos 24:19-33 (th darasi na 11)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 2)

  • Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka ba wa mutumin ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (th darasi na 20)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lffi darasi na 01, bita da maƙasudi (th darasi na 3)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 28

  • Ku Guji Abokan Banza a Wurin Aiki: (minti 7) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku Guji Abubuwan da Za Su Sa Ku Zama Marasa Aminci​—Abokan Banza. Sai ku amsa waɗannan tambayoyi: Ta yaya abokan banza suka ɓata halin wata ’yar’uwa? Mene ne ta yi, kuma yaya hakan ya taimaka mata? Waɗanne darussa ne wannan bidiyon ya koya mana game da abokan banza?

  • Yadda Za Ka Sami Abokai a Wurin da Ba Ka Yi Zato Ba: (minti 8) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa waɗannan tambayoyi: Waɗanne matsaloli ne suka sa Akil ya soma cuɗanya da abokan banza a makaranta? Ta yaya ya sami abokan kirki a ikilisiya? Waɗanne darussa wannan bidiyon ya koya maka game da samun abokan kirki?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 58

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 39 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba