Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Satumba p. 15
  • Ku Gaya wa Mutane Cewa Sabuwar Duniya ta Kusa!

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Gaya wa Mutane Cewa Sabuwar Duniya ta Kusa!
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Za A Yi Kamfen na Musamman a Watan Nuwamba don A Yi Shelar Mulkin Allah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Waꞌazi na Musamman a Watan Satumba don A Yi Shelar Mulkin Allah!
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Bidiyon nan Jehovah’s Witnesses—Organized to Share the Good News
    Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • Ka Yi Shiri Yanzu don Yin Wa’azi Sosai
    Hidimarmu Ta Mulki—2012
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Satumba p. 15
Mata da miji a Aljanna suna gai da abokansu.

RAYUWAR KIRISTA

Ku Gaya wa Mutane Cewa Sabuwar Duniya ta Kusa!

A watan Nuwamba, za mu ƙara ƙwazo a wa’azi don mu gaya wa mutane cewa sabuwar duniya ta kusa. (Za 37:​10, 11; R. Yar 21:​3-5) Ka tsara lokacinka da kyau don ka ƙara ƙwazo a wa’azi a lokacin. Idan ka yi hidimar majagaba na ɗan lokaci a watan, za ka iya ba da sa’o’i 30 ko 50.

Ka shirya nassi game da sabuwar duniya da za ka karanta wa mutane da yawa. Sa’ad da kake zaɓan wani nassi da za ka karanta, ka yi tunanin abin da mutane a yankinku za su so su ji. Idan wani ya nuna cewa ya ji daɗin saƙonmu, ka ba shi Hasumiyar Tsaro Na 2 2021. Ka yi ƙoƙari ka koma wurinsa kuma ka soma nazarin Littafi Mai Tsarki ta wurin yin amfani da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! Za ka yi farin ciki sosai idan ka saka ƙwazo wajen shelar “labari mai daɗi”!​—Ish 52:7.

Don ka ga wata hanyar da za ka yi wa’azi, ka kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Albishiri Daga Allah!​—Za 37:​10, 11

KU KALLI WAƘAR NAN RAYUWA A CIKIN ALJANNA, SAI KU AMSA TAMBAYOYIN NAN:

  • Wane irin rayuwa a sabuwar duniya ne yarinyar take tunaninsa?

  • Waɗanne abubuwa ne kake ɗokin gani a sabuwar duniya?

  • Ta yaya tunanin begen da muke da shi zai taimaka maka ka shirya yadda za ka ƙara ƙwazo a wa’azi a watan Nuwamba?​—Lu 6:45

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba