13-19 ga Satumba
YOSHUA 1-2
Waƙa ta 97 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Yadda Za Ku Yi Nasara a Rayuwa”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Yos 2:4, 5—Me ya sa Rahab ta ruɗi bayin sarki da suke neman ’yan leƙen asirin? (w04 12/1 3 sakin layi na 6)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Yos 2:1-16 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Komawa Ziyara: Littafi Mai Tsarki—Ayu 26:7. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Komawa Ziyara: (minti 3) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. (th darasi na 11)
Komawa Ziyara: (minti 5) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka ba wa mutumin ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, sai ka soma nazarin Littafi Mai Tsarki. (th darasi na 16)
RAYUWAR KIRISTA
“Kuna Horar da Kanku don Ku Yi Abin da Ya Dace”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan “Ku Kasance da Lamiri Mai Kyau”.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 49
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 89 da Addu’a