Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Yuli p. 16
  • Kasancewa da Ƙarfin Zuciya Bai Fi Ƙarfinmu Ba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Kasancewa da Ƙarfin Zuciya Bai Fi Ƙarfinmu Ba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • “Ka Yi Karfin Hali . . . Ka Kama Aikin”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
  • “Ka Ƙarfafa, Ka Yi Ƙarfin Zuciya Ƙwarai”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
  • Ka Ba Ni Karfin Hali
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • ‘Ku Yi Ƙarfi Ku Yi Gaba Gaɗi!’
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2003
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Yuli p. 16
Wata matashiya tana wa ’yar ajinsu wa’azi da wayanta.

RAYUWAR KIRISTA

Kasancewa da Ƙarfin Zuciya Bai Fi Ƙarfinmu Ba

Mutum mai ƙarfin zuciya yana zama da ƙarfi da kuma gaba gaɗi. Hakan ba ya nufin cewa mutumin ba zai taɓa jin tsoro ba. Maimakon hakan, yana ɗaukan mataki ko da yana jin tsoro. Jehobah ne yake sa mutum ya kasance da ƙarfin zuciya. (Za 28:7) Ta yaya matasa da yara za su nuna ƙarfin zuciya?

KU KALLI BIDIYON NAN KU YI KOYI DA MASU ƘARFIN ZUCIYA, BA MATSORATA BA, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • A waɗanne yanayoyi ne matasa suke bukatar ƙarfin zuciya?

  • Waɗanne labaran Littafi Mai Tsarki ne suke sa mu kasance da ƙarfin zuciya?

  • Ta yaya kasancewa da ƙarfin zuciya za ta amfane mu da kuma wasu?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba