Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Yuli p. 14
  • 23-29 ga Agusta

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 23-29 ga Agusta
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Yuli p. 14

23-29 ga Agusta

MAIMAITAWAR SHARI’A 29-30

  • Waƙa ta 3 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Bauta wa Jehobah Ba ta Fi Ƙarfinmu Ba”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • M.Sh 29:4​—Mene ne Isra’ilawa suka yi da bai kamata mu yi ba? (it-1-E 665 sakin layi na 3)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) M.Sh 29:​1-18 (th darasi na 2)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka ba wa mutumin katin jw.org. (th darasi na 1)

  • Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka gaya wa mutumin cewa za ka so ka soma nazari da shi kuma ka gabatar da (amma kar ka kunna) bidiyon nan Yaya Ake Gudanar da Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 6)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lvs 226-227 sakin layi na 3-5 (th darasi na 13)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 73

  • “Kasancewa da Ƙarfin Zuciya Bai Fi Ƙarfinmu Ba”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku Yi Koyi da Masu Ƙarfin Zuciya, Ba Matsorata Ba.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 45

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 90 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba