2-8 ga Agusta
MAIMAITAWAR SHARI’A 22-23
Waƙa ta 1 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Yadda Dokar Ta Nuna Cewa Jehobah Ya Damu da Dabbobi”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
M.Sh 23:19, 20—Me ya sa Isra’ilawa suke ba wa baƙi rance da riba amma ba sa yin hakan ga ’yan’uwansu? (it-1-E 600)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) M.Sh 23:1-14 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
“Yadda Za Ka Daɗa Jin Daɗin Wa’azi—Ka Ratsa Zukatan Mutane”: (minti 9) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Za Ku Ji Daɗin Almajirtarwa Idan Kun Inganta Yadda Kuke Wa’azi—Ku Ratsa Zukatan Mutane.
Jawabi: (minti 5) g-E 4/15 13—Jigo: Laifi Ne A Kashe Dabbobi? (th darasi na 14)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 15)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 42
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 77 da Addu’a