Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Yuli p. 2
  • 5-11 ga Yuli

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 5-11 ga Yuli
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Yuli p. 2

5-11 ga Yuli

MAIMAITAWAR SHARI’A 11-12

  • Waƙa ta 40 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Yadda Jehobah Yake So Mu Bauta Masa”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • M.Sh 11:29​—Ta yaya wannan ayar ta cika? (it-1-E 925-926)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) M.Sh 11:​1-12 (th darasi na 2)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • “Yadda Za Ka Daɗa Jin Daɗin Wa’azi​—Ƙauna da Tausayi”: (minti 8) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Za Ku Ji Daɗin Almajirtarwa Idan Kun Inganta Yadda Kuke Wa’azi​—Ku Nuna Ƙauna da Tausayi.

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Wahala​—Yak 1:13. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. (th darasi na 1)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 103

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 15)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 38

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 72 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba