Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Mayu p. 12
  • 14-20 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 14-20 ga Yuni
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Mayu p. 12

14-20 ga Yuni

MAIMAITAWAR SHARI’A 5-6

  • Waƙa ta 134 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ku Koyar da Yaranku Yadda Za Su Ƙaunaci Jehobah”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • M.Sh 5:21​—Wane darasi muka koya daga dokar da aka ba wa Isra’ilawa game da kwaɗayi? (w19.02 22 sakin layi na 11)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) M.Sh 5:​1-21 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ce wa mutumin za ka so ka soma nazari da shi kuma ka gabatar (amma kar ka kunna) bidiyon nan Yaya Ake Gudanar da Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 9)

  • Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka canja gabatarwarka ta yi daidai da yanayin maigidan kuma ka karanta nassin da ya dace. (th darasi na 12)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) fg darasi na 9 sakin layi na 6-7 (th darasi na 8)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 105

  • “Ku Riƙa Nuna Ƙauna a Iyali”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku Nuna Ƙaunar da Ba Ta Ƙarewa a Iyalinku.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 35

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 111 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba