Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Mayu p. 6
  • Ku Mai da Jehobah Mafakarku

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Mai da Jehobah Mafakarku
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Ran Ɗan Adam Yana da Daraja ga Jehobah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Kana Neman Mafaka a Wurin Jehobah Kuwa?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
  • Ka Tuna?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
  • “Ki Ɗauko Ɗanki”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Mayu p. 6

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Mai da Jehobah Mafakarku

An tanadar da biranen mafaka guda shida a Isra’ila don waɗanda suka yi kisa ba da gangan ba (L.Ƙi 35:15; w17.11 9 sakin layi na 4)

Dattawan Isra’ila ne suke yin shari’a (L.Ƙi 35:24; w17.11 9 sakin layi na 6)

Biranen mafakan suna kāre mutane da kuma tsare su (L.Ƙi 35:25; w17.11 11 sakin layi na 13)

Kamar yadda wanda ya yi kisa ba da gangan ba zai yi sadaukarwa sosai kafin ya sami kāriya a biranen mafaka, mu ma dole ne mu yi sadaukarwa kafin Jehobah ya yi mana jin kai kuma ya gafarta mana.

Wani matashi yana bakin ciki. Hotunan yadda za mu nemi gafara daga Jehobah. Na 1. Wani Ba’isra’ile da ya tuba yana neman gafara a gaban dattawa a kofar birni. Na 2. Wani matashi da aka nuna yana bakin ciki ya zo wurin dattawa suna tattaunawa.
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba