Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Mayu p. 2
  • 3-9 ga Mayu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 3-9 ga Mayu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Mayu p. 2

3-9 ga Mayu

LITTAFIN ƘIDAYA 27-29

  • Waƙa ta 106 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ku Yi Koyi da Halin Rashin Son Kai na Jehobah”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • L.Ƙi 28:​7, 14​—Mece ce hadaya ta abin sha? (mwbr21.05-HA an ɗauko daga it-2 528 sakin layi na 5)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Ƙi 28:​11-31 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Nufin Allah​—Fa 1:28. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 4)

  • Jawabi: (minti 5) w05 12/1 10 sakin layi na 10-13​—Jigo: Mene ne Yake Sa Jehobah Ya Amince da Hadayun da Bayinsa Suke Yi? (th darasi na 16)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 82

  • Ka Zama Abokin Jehobah​—Ka Ƙaunaci Maƙwabcinka: (minti 6) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Idan zai yiwu, ka yi wa yaran da ka zaɓa tambayoyin nan: Me ya sa yara a makaranta suke guje wa Priya? Ta yaya Safiya ta ƙaunaci Priya? Ta yaya za ku ƙaunaci mutanen da ƙabilarku ba ɗaya ba?

  • Wane ne Abokin Kirki?: (minti 9) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon zanen allon. Sai ka tambayi masu sauraro: Ta yaya za ka san abokin kirki? A ina za ka sami abokin kirki? Ta yaya za ka sa abokantakarku ta yi ƙarfi?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 28

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 16 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba