Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Maris p. 15
  • Ka Zaɓi Abokan Kirki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Zaɓi Abokan Kirki
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Shin Za Ka Iya Zama Kamar Finehas Sa’ad da Ka Fuskanci Ƙalubale?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
  • Halin Mutum Ɗaya Zai Iya Amfani Mutane da Yawa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ka Zabi Abokan Kirki
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
  • Ka Yi Abokantaka da Masu Kaunar Allah
    Ku Ci Gaba da Kaunar Allah
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Maris p. 15
Matan Mowab suna gayyatar mazan Isra’ila su bi su.

RAYUWAR KIRISTA

Ka Zaɓi Abokan Kirki

Abin da ya faru da Isra’ilawa a filayen Mowab gargaɗi ne ga Kiristoci a yau. (1Ko 10:​6, 8, 11) Isra’ilawa sun soma tarayya da matan Mowab masu lalata da bautar gumaka kuma hakan ya sa suka yaudare su su yi zunubi. Sakamakon zunubin da suka yi ya yi muni ba kaɗan ba. (L.Ƙi 25:9) A yau ma, muna da abokan aiki da abokan makaranta da maƙwabta da dangi da dai wasu da ba sa bauta wa Jehobah. Me za mu iya koya daga wannan labari game da munanan abubuwan da za mu iya fuskanta idan mun yi tarayya da mutanen da ba sa bauta wa Jehobah?

KU KALLI BIDIYON NAN DARUSSA DAGA MUNANAN MISALAN MUTANEN DĀ​—TAƘAITAWA, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Wani hoto daga bidiyon nan ‘Darussa Daga Munanan Misalan Mutanen Dā​—Takaitawa.’ Zimri yana gaya wa Jamin da wasu game da matan Mowab.

    Wane ra’ayin da bai dace ba ne Zimri da wasu suka so su cusa wa Jamin?

  • Wani hoto daga bidiyon nan ‘Darussa Daga Munanan Misalan Mutanen Dā​—Takaitawa.’ Finehas yana taimaka wa Jamin ya yi tunani.

    Ta yaya Finehas ya taimaka wa Jamin ya daidaita ra’ayinsa?

  • Mene ne bambancin yin alheri ga wanda ba ya bauta wa Jehobah da kuma zama abokinsa?

  • Me ya sa ya kamata mu mai da hankali wajen zaɓan abokai ko a ƙungiyar Jehobah ma?

  • Me ya sa ya kamata mu guji rukunonin sada zumunta na mutanen da ba mu san su ba?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba