Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Maris p. 12
  • 19-25 ga Afrilu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 19-25 ga Afrilu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Maris p. 12

19-25 ga Afrilu

LITTAFIN ƘIDAYA 22-24

  • Waƙa ta 8 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Jehobah Ya Mai da La’ana Ta Zama Albarka”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • L.Ƙi 22:​20-22​—Me ya sa Jehobah ya yi fushi da Bala’am? (w04 8/1 31 sakin layi na 5)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Ƙi 23:​11-26 (th darasi na 2)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • “Yadda Za Ka Daɗa Jin Daɗin Wa’azi​—Yin Amfani da Kalmar Allah”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Za Ku Ji Daɗin Almajirtarwa Idan Kun Inganta Yadda Kuke Wa’azi​—Ku Riƙa Amfani da Kalmar Allah.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) fg darasi na 5 sakin layi na 3-4 (th darasi na 6)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 38

  • “Jehobah Ya Sa Tsanantawa Ta Buɗe Hanyar Yin Wa’azi”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ganawa da Aka Yi da Ɗan’uwa Dmitriy Mikhaylov.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 26

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 21 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba