Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Maris p. 6
  • 22-28 ga Maris

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 22-28 ga Maris
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Maris p. 6

22-28 ga Maris

LITTAFIN ƘIDAYA 13-14

  • Waƙa ta 118 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Yadda Bangaskiya Take Sa Mu Kasance da Ƙarfin Zuciya”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • L.Ƙi 13:27​—Me ’yan leƙen asirin suka faɗa da ya kamata ya sa Isra’ilawa su dogara ga Jehobah? (L.Fi 20:24; mwbr21.03-HA an ɗauko daga it-1 740)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Ƙi 13:​1-20 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Jawabi: (minti 5) w15 9/15 14-16 sakin layi na 8-12 ​—Jigo: Tambayoyin da Za Mu Yi don Mu Bincika Bangaskiyarmu. (th darasi na 14)

  • “Yadda Za Ka Daɗa Jin Daɗin Wa’azi​—Yin Tambayoyi”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Za Ku Ji Daɗin Almajirtarwa Idan Kun Inganta Yadda Kuke Wa’azi​—Ku Riƙa Yin Tambayoyi.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 73

  • Dalilin da Ya Sa Kiristoci Suke Bukatar Ƙarfin Zuciya​—Sa’ad da Suke Wa’azi: (minti 8) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa tambayoyi na gaba: Wace matsala ce Kitty Kelly take fama da ita? Me ya taimaka mata ta kasance da ƙarfin zuciya? Waɗanne albarku ta samu don ta kasance da ƙarfin zuciya?

  • Dalilin da Ya Sa Kiristoci Suke Bukatar Ƙarfin Zuciya​—Don Su Nisanta Kansu Daga Siyasa ko Yaƙi: (minti 7) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa tambayoyi na gaba: Waɗanne matsaloli ne Ayenge Nsilu ya yi fama da su? Me ya yi don ya kasance da ƙarfin zuciya? Me ya fahimta da ya taimaka masa ya dogara ga Jehobah?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 20 da 21

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 143 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba