22-28 ga Fabrairu
LITTAFIN ƘIDAYA 5-6
Waƙa ta 81 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ta Yaya Za Mu Yi Koyi da Banaziri?”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
L.Ƙi 6:6, 7—Me ya sa Samson ya ci gaba da zama Banaziri duk da cewa ya taɓa gawawwakin mutanen da ya kashe? (w05-E 1/15 30 ¶2)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Ƙi 5:1-18 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka gabatar kuma ka tattauna (amma kar ka kunna) bidiyon nan Su Wane ne Shaidun Jehobah? (th darasi na 1)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba mutumin ɗaya daga cikin littattafan da muke wa’azi da su. (th darasi na 3)
Jawabi: (minti 5) w06-E 1/15 32—Jigo: Wani Abu da Aka Tono da Ya Nuna Cewa Littafi Mai Tsarki Ba Ya Ƙarya. (th darasi na 13)
RAYUWAR KIRISTA
“Za Ka Iya Yin Hidimar Majagaba na Ɗan Lokaci a Watan Maris da Afrilu?”: (minti 5) Tattaunawa.
Za A Soma Gayyatar Mutane Zuwa Taron Tunawa da Mutuwar Yesu Ran 27 ga Fabrairu: (minti 10) Tattaunawa. A ba kowa kofi guda na takardar gayyatar kuma ku tattauna abin da ke ciki. Ka bayyana yadda ikilisiyarku za ta rarraba takardar a yankin gabaki ɗaya. Ku kalli bidiyon yadda za a yi gayyatar sai ka yi tambayoyin nan: Yaushe ne ya kamata mu nuna bidiyon nan Ka Tuna da Mutuwar Yesu? A waɗanne hanyoyi ne maigidan zai nuna cewa yana son wa’azin?
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 14 da 15
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 36 da Addu’a