Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Janairu p. 6
  • 18-24 ga Janairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 18-24 ga Janairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Janairu p. 6

18-24 ga Janairu

LITTAFIN FIRISTOCI 22-23

  • Waƙa ta 86 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Me Za Mu Iya Koya Daga Bukukuwa da Isra’ilawa Suka Yi a Dā?”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • L.Fi 22:​21, 22​—Me ya sa ya kamata amincinmu ya kasance cikakke? (w19.02 3 sakin layi na 3)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Fi 23:​9-25 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba wa maigidan mujallar da ta tattauna batun da ya tayar. (th darasi na 13)

  • Komawa Ziyara: (minti 4) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba wa mutumin ɗaya daga cikin littattafan da muke wa’azi da su. (th darasi na 9)

  • Jawabi: (minti 5) w07-E 7/15 26​—Jigo: Wane ne Ya Yi Girbin Nunan Fari na Hatsin Bale da Aka Kai Mazauni? (th darasi na 13)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 87

  • “Taron Yanki Yana Ba Mu Damar Nuna Ƙauna”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Taron Ƙasa da Ƙasa na “Ƙauna Ba Ta Ƙarewa”.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 7 da 8

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 9 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba