Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Janairu p. 4
  • 11-17 ga Janairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 11-17 ga Janairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Janairu p. 4

11-17 ga Janairu

LITTAFIN FIRISTOCI 20-21

  • Waƙa ta 80 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Jehobah Ya Keɓe Jama’arsa”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • L.Fi 21:5​—Me ya sa Dokar Allah ta haramta yin zane a jiki? (it-1-E 563)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Fi 20:​1-13 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Komawa Ziyara: Addu’a​—1Yo 5:14. Ku dakatar da bidiyon a duk inda bidiyon ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke bidiyon.

  • Komawa Ziyara: (minti 3) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 6)

  • Komawa Ziyara: (minti 5) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba maigidan ƙasidar nan Albishiri Daga Allah!, sai ku soma nazari a darasi na 12. (th darasi na 19)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 131

  • “Ku Kāre Aurenku”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Wajibi Ne Ku Yi Tsere da Jimiri​—Ku Bi Dokokin Gasar.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 5 da 6

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 94 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba