Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Janairu p. 2
  • 4-10 ga Janairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 4-10 ga Janairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Janairu p. 2

4-10 ga Janairu

LITTAFIN FIRISTOCI 18-19

  • Waƙa ta 122 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ku Kasance da Tsabta a Ɗabi’arku”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • L.Fi 19:​9, 10​—Ta yaya Dokar Allah ta nuna yadda Allah yake ƙaunar matalauta? (w06 7/1 10 sakin layi na 11)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Fi 18:​1-15 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Addu’a​—Za 65:2. Ku dakatar da bidiyon a duk inda bidiyon ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke bidiyon.

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 3)

  • Jawabi: (minti 5) w02-E 2/1 29​—Jigo: Dole ne Kiristoci Su Bi Duka Dokoki da Aka Ba wa Isra’ilawa Game da Auren Dangi? (th darasi na 7)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 134

  • Ka Zama Abokin Jehobah​—Ku Kāre Yaranku: (minti 5) Jawabin da dattijo zai yi. Ku kalli bidiyon. Sai ka ambata darussan da muka koya.​—K. Ma 22:3.

  • “Iyaye, Ku Koyar da Yaranku Sosai”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku Gina Gidan da Zai Dawwama​—Ku Kiyaye Yaranku Daga “Abin da Ke Mugu”.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 3 da 4

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 96 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba