Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Disamba p. 4
  • Me Za Mu Koya Daga Dokar da Aka Bayar Game da Kuturta

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Me Za Mu Koya Daga Dokar da Aka Bayar Game da Kuturta
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Tuna?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Ka Sani?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2016
  • Yadda Za a Zabi Nishadi Mai Kyau
    “Ku Tsare Kanku Cikin Ƙaunar Allah”
  • Yadda Za Mu Zabi Nishadin da Ya Dace
    Ku Ci Gaba da Kaunar Allah
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Disamba p. 4

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LITTAFIN FIRISTOCI 12-13

Me Za Mu Koya Daga Dokar da Aka Bayar Game da Kuturta

13:4, 5, 45, 46, 52, 57

Me muka koya game da dokar da aka bayar game da kuturta wajen kāre dangantakarmu da Allah?

  • Jehobah ya nuna wa firistoci hanyoyin da za su bi don su gane mutanen da suke da cutar kuturta da sauri. Haka ma, dattawa ba sa ɓata lokaci wajen taimaka wa duk wanda yake bukatar gyara dangantakarsa da Jehobah.​—Yaƙ 5:​14, 15

  • An bukaci Isra’ilawa su ƙone duk wasu abubuwa da kuturta ta shafa don kada cutar ta yaɗu. Haka ma, ya kamata Kiristoci su yi watsi da wasu abubuwa da suke so idan har abubuwan za su sa su yi zunubi. (Mt 18:​8, 9) Hakan ya ƙunshi wasu halaye da abokai da kuma nishaɗi

Wata mata da karfin hali ta daina yawan shan giya da take yi.

Ta yaya Kirista zai nuna cewa yana son Jehobah ya taimaka masa?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba