Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Nuwamba p. 6
  • Alamar Albarkar Jehobah

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Alamar Albarkar Jehobah
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • “Sukan Bi Ɗan Ragon Inda Ya Tafi Duka”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Wani ‘Bawa’ Da Yake Da Aminci Da Kuma Hikima
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2004
  • “Wane ne Fa Bawan nan Mai-Aminci, Mai-Hikima?”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
  • Wane Ne Bawan Nan Mai Aminci Mai Hikima?
    Su Wane Ne Suke yin Nufin Jehobah A Yau?
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Nuwamba p. 6

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LITTAFIN FIRISTOCI 8-9

Alamar Albarkar Jehobah

8:​6-9, 12; 9:​1-5, 23, 24

Jehobah ya aiko da wuta kuma ya ƙona hadaya da sabbin firistocin suka miƙa masa. Hakan ya nunan cewa Jehobah ya amince da tsarin firistocin. Ƙari ga haka, hakan ya ƙarfafa Isra’ilawa da ke wurin su goyi bayan firistocin. A yau ma, Jehobah yana amfani da Yesu Kristi a matsayin Firist Mafi Girma. (Ibr 9:​11, 12) A 1919, Yesu ya naɗa wani ƙaramin rukunin shafaffun Kiristoci a matsayin ‘bawa mai aminci, mai hikima.’ (Mt 24:45) Me ya tabbatar mana cewa Jehobah yana wa bawan nan albarka, yana tallafa musu kuma ya amince da su?

  • Duk da tsanantawa, bawan nan mai aminci ya ci gaba da tanada mana abubuwan da ke ƙarfafa bangaskiyarmu

  • Kamar yadda aka annabta, ana yin wa’azin labari mai daɗi “ga dukan al’umma.”​—⁠Mt 24:⁠14

Ta yaya za mu goyi bayan bawan nan mai aminci da dukan zuciyarmu?

Hotuna: Na 1. Yesu Kristi yana sarauta bisa duniya. Na 2. Bawan nan mai aminci mai hikima yana shawara a kan irin abubuwan da za su tanadar mana don mu karfafa dangantakarmu da Jehobah. Na 3. Wani dan’uwa yana ma wani wa’azi.
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba