Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Satumba p. 4
  • 14-20 ga Satumba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 14-20 ga Satumba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Satumba p. 4

14-20 ga Satumba

FITOWA 25-26

  • Waƙa ta 18 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Abu Mafi Muhimmanci a Mazauni”: (minti 10)

    • Fit 25:9​—Jehobah ya gaya wa Musa yadda zai ƙera akwatin yarjejeniyar ko sandukin alkawari (mwbr20.09-HA an ɗauko daga it-1 165)

    • Fit 25:21​—Akwatin yana da tsarki kuma a ciki ne ake ajiye Allunan Shaidar Yarjejeniyar (mwbr20.09-HA an ɗauko daga it-1 166 sakin layi na 2)

    • Fit 25:22​—Akwatin yana nuna cewa Allah yana tare da mutanensa (mwbr20.09-HA an ɗauko daga it-1 166 sakin layi na 3)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • Fit 25:20​—Me ya sa wataƙila aka saka cherubim a saman Sandukin Alkawari? (mwbr20.09-HA an ɗauko daga it-1 432 sakin layi na 1)

    • Fit 25:30​—Mene ne burodin da aka keɓe? (mwbr20.09-HA an ɗauko daga it-2 936)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fit 25:​23-40 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon, sai ku amsa tambayoyin nan: Ta yaya mai shelar ta nuna ƙauna da tausayi? Ta yaya za ka iya ba mutumin ɗaya daga cikin littattafanmu na wa’azi a wannan yanayin?

  • Komawa Ziyara: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 8)

  • Komawa Ziyara: (minti 5 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Sai ka ba mutumin ɗaya daga cikin littattafanmu na wa’azi. (th darasi na 11)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 23

  • Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma: (minti 5) Ku kalli bidiyon Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma na watan Satumba.

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 10)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30 ko ƙasa da hakan) ia babi na 17 sakin layi na 1-13

  • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

  • Waƙa ta 20 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba