13-19 ga Yuli
FITOWA 8-9
Waƙa ta 12 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Fir’auna Bai San Cewa Taurin Kansa Yana Cika Nufin Allah Ba”: (minti 10)
Fit 8:15—Fir’auna bai saurari Musa da Haruna ba saboda taurin kansa (mwbr20.07-HA an ɗauko daga it-2 1040-1041)
Fit 8:18, 19—Fir’auna ya ƙi ya saurari Musa da Haruna duk da cewa matsafansa sun gaya masa cewa ikonsu ya kasa
Fit 9:15-17—Jehobah bai yi saurin hallaka Fir’auna ba don ya ɗaukaka sunansa (mwbr20.07-HA an ɗauko daga it-2 1181 sakin layi na 3-5)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)
Fit 8:25-27—Me ya sa Musa ya ce hadayun Isra’ilawa za su zama haramu ko “abin ban ƙyama ga Masarawa”? (w04 7/1 26 sakin layi na 5)
Fit 9:13, 14—Mene ne muka koya game da yadda Jehobah ya yi amfani da Musa? (w19.10 21 sakin layi na 5)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fit 8:1-19 (th darasi na 12)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon sai ku amsa tambayoyin nan: Mene ne mai shelar ya ce sa’ad da maigidan ya ba da hujja? Ta yaya mai shelar zai iya ba da ɗaya daga cikin littattafan da muke wa’azi da su?
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 6)
Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Maigidan ya ba da hujja da mutane suka saba bayarwa. (th darasi na 3)
Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba da ɗaya daga cikin littattafan da muke wa’azi da su. (th darasi na 12)
RAYUWAR KIRISTA
“Ka Guji Yabon Kai, Amma Ka Zama da Sauƙin Kai”: (minti 7) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ka Zama Abokin Jehobah—Ka Zama Mai Tawali’u. Bayan haka, in akwai yara, ka gayyace su kan dakali kuma ka yi musu tambayoyi da aka shirya don bidiyon.
“Ka Nuna Sauƙin Kai Sa’ad da Aka Yaba Maka”: (minti 8) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku Riƙe Aminci Kamar Yesu Sa’ad da Aka Yabe Ku.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya (minti 30) ia babi na 12 sakin layi na 13-25 da Taƙaitawa da ke shafi na 107
Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)
Waƙa ta 44 da Addu’a