6-12 ga Yuli
FITOWA 6-7
Waƙa ta 150 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Yanzu Za Ka Ga Abin da Zan Yi da Fir’auna”: (minti 10)
Fit 6:1—Musa zai ga matakin da Jehobah zai ɗauka da ‘hannunsa mai iko’
Fit 6:6, 7—Za a ceci Isra’ilawa (mwbr20.07-HA an ɗauko daga it-2 436 sakin layi na 3)
Fit 7:4, 5—Fir’auna da Masarawa za su gane cewa Jehobah shi ne Allah na gaskiya (mwbr20.07-HA an ɗauko daga it-2 436 sakin layi na 1-2)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)
Fit 6:3—Mene ne Jehobah yake nufi sa’ad da ya ce bai sa Ibrahim da Ishaku da Yakub su san cikakkiyar ma’anar sunansa ba? (mwbr20.07-HA an ɗauko daga it-1 78 sakin layi na 3-4)
Fit 7:1—Ta yaya Musa ya zama “kamar Allah ga Fir’auna,” kuma ta yaya Haruna ya zama kamar ‘annabin’ Musa? (mwbr20.07-HA an ɗauko daga it-2 435 sakin layi na 5)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fit 6:1-15 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Maganarka ta Ratsa Zuciya sai ku tattauna darasi na 19 na ƙasidar nan Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa.
Jawabi: (minti 5 ko ƙasa da hakan) w15 1/15 9 sakin layi na 6-7—Jigo: Ka Yi Godiya ga Jehobah a Koyaushe. (th darasi na 19)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 15)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 12 sakin layi na 1-12
Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)
Waƙa ta 42 da Addu’a