Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Yuni p. 2
  • 1-7 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 1-7 ga Yuni
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Yuni p. 2

1-7 ga Yuni

FARAWA 44-45

  • Waƙa ta 130 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Yusuf Ya Gafarta ma ’Yan’uwansa”: (minti 10)

    • Fa 44:​1, 2​—Yusuf ya gwada ’yan’uwansa don ya ga ko sun tuba (mwbr20.06-HA an ɗauko daga w15 5/1 14-15)

    • Fa 44:​33, 34​—Yahuda ya yi roƙo a madadin Benyamin

    • Fa 45:​4, 5​—Yusuf ya yi koyi da Jehobah ta wurin gafarta ma ’yan’uwansa

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • Fa 44:13​—Idan mutum ya yage rigarsa da gangan, me hakan yake nufi? (mwbr20.06-HA an ɗauko daga it-2 813)

    • Fa 45:​5-8​—Me zai taimaka mana mu jimre idan aka mana rashin adalci? (w04 9/1 7 sakin layi na 15)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 45:​1-15 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Mutane Su Koyi Darasi Daga Jawabin, sai ku tattauna darasi na 18 na ƙasidar nan Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa.

  • Jawabi: (minti 5 ko ƙasa da hakan) w06-E 2/1 31​—Jigo: Yusuf yana amfani da kwaf ɗinsa na azurfa wajen yin dūba kamar yadda ake ganin Farawa 44:​5, 15 suka nuna? (th darasi na 18)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 58

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 10)

  • Abubuwan da Ƙungiyarmu Ta Cim Ma: (minti 5) Ku kalli bidiyon Abubuwan da Ƙungiyarmu Ta Cim Ma na watan Yuni.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 9 sakin layi na 14-24 da Taƙaitawa da ke shafi na 82

  • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

  • Waƙa ta 19 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba