Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Mayu p. 7
  • Ka Fahimci Batun da Kyau

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Fahimci Batun da Kyau
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • ’Yan’uwan Yusufu Ba Sa Son Shi
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
  • Jehobah Bai Manta da Yusufu Ba
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Wani Bawa da Ya Yi Biyayya ga Allah
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Ya Kāre, Ya Tanadar Kuma Ya Jimre
    Ka Yi Koyi Da Bangaskiyarsu
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Mayu p. 7
Hoto: Wani dan’uwa yana tunani a kan abin da ya karanta game da Yusuf. Na 1. An jefa Yusuf a cikin rijiya mara ruwa. Na 2. Yusuf yana tafiya tare da ’yan Midiyawa a hanyarsu zuwa Masar. Na 3. Matar Fortifar tana kalon Yusuf sa’ad da yake magana da mijinta.

RAYUWAR KIRISTA

Ka Fahimci Batun da Kyau

Sa’ad da kake karanta Littafi Mai Tsarki, ka yi ƙoƙari ka fahimci batun da kake karantawa da kyau. Ka san game da abin da ake magana a kai, da mutanen da batun ya shafe su da kuma dalilin da ya sa mai yiwuwa suka yi wasu abubuwa. Ka ji kamar kana wurin, kana ji da ganin abubuwan da ke faruwa, kuma ka yi la’akari da yadda mutanen suka ji.

KU KALLI BIDIYON NAN KA KYAUTATA YADDA KAKE NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI​—TAƘAITAWA, SA’AN NAN KU AMSA TAMBAYOYIN NAN:

  • Hoton Yusuf kafin a sayar da shi ya zama bawa.

    Waɗanne abubuwa ne mai yiwuwa suka sa Yusuf da ’yan’uwansa ba sa jituwa?

  • Yusuf yana tafiya tare da ’yan Midiyawa a hanyarsu zuwa Masar.

    Mene ne wataƙila ya sa ’yan’uwan Yusuf suka yi abubuwa cikin fushi da kuma garaje?

  • Hoto: Yakub ya dauki mataki don ya sasanta da dan’uwansa Isuwa. Na 1. Yakub yana addu’a. Na 2. Yakub ya durkusa a gaban Isuwa. Na 3. Isuwa ya rungumi Yakub.

    Wane darasi mai kyau ne muka koya game da Yakub, baban Yusuf?

  • Ta yaya Yakub ya koya wa ’ya’yansa yadda za su riƙa sasanta matsaloli da juna?

  • Ta yaya ka amfana daga bidiyon nan?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba