Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Maris p. 4
  • Isuwa Ya Sayar da Matsayinsa na Dan Fari

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Isuwa Ya Sayar da Matsayinsa na Dan Fari
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Kiyaye Gādonka Ta Wajen Yin Zaɓi Mai Kyau
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
  • Yakubu Ya Sami Gādo
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Masu So Su Gamshi Jehobah Sukan Yanke Shawarwari Masu Kyau
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2024
  • Tambayoyi Daga Masu Karatu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2007
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Maris p. 4
Wani dan’uwa yana tunani a kan abin da ya karanta a Littafi Mai Tsarki. Yana tunani a kan yadda Isuwa ya sayar da matsayinsa na dan fari don jar miya.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 25-26

Isuwa Ya Sayar da Matsayinsa na Ɗan Fari

25:27-34

Isuwa bai ɗauki abubuwan da suka shafi ibada da daraja ba. (Ibr 12:16) Shi ya sa ya sayar da matsayinsa na ɗan fari. Ban da haka ma, ya auri mata biyu da ba sa bauta wa Jehobah.​—⁠Fa 26:​34, 35.

KA TAMBAYI KANKA: ‘Ta yaya zan nuna cewa ina daraja waɗannan abubuwan da suka shafi ibada?’

  • Dangantakata da Jehobah

  • Ruhu mai tsarki

  • Sunan Jehobah da ake kiranmu da shi

  • Wa’azi

  • Taro

  • Aure

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba