Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Fabrairu p. 8
  • Jehobah Yana Cika Alkawuransa A Koyaushe

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Jehobah Yana Cika Alkawuransa A Koyaushe
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • Ta Yaya Za Mu Dada Gaskata da Alkawarin Sabuwar Duniya?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2023
  • Allah Ya Kira Ta Sarauniya
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2017
  • “Yanzu Za Ka Ga Abin da Zan Yi da Fir’auna”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • “Ke Kyakkyawar Mace Ce”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Fabrairu p. 8
Saratu tana dauke da cikin Ishaku; Saratu ta rike Ishaku yayin da take kallon Hagar da Ishma’il suna tafiya.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 20-21

Jehobah Yana Cika Alkawuransa A Koyaushe

21:1-3, 5-7, 10-12, 14

Jehobah ya albarkaci Ibrahim da Saratu da ɗa don sun kasance da bangaskiya. Bayan haka, biyayyar da suka yi duk da matsaloli ta nuna cewa sun gaskata da alkawuran Jehobah game da nan gaba.

Ta yaya zan nuna cewa na gaskata da alkawuran Jehobah sa’ad da nake fuskantar matsaloli? Ta yaya zan ƙarfafa bangaskiyata?

Hotuna: 1. Wata ’yar’uwa tana bayyana ma likita ra’ayinta game da jini, mijinta da kuma ’yarta suna kallo. 2. Wasu ’yan’uwa sun taru a wani gida suna taro yayin da jami’an tsaro suka shigo cikin gidan.
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba