6-12 ga Janairu
FARAWA 1-2
Waƙa ta 11 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Jehobah Ya Yi Abubuwa Masu Rai A Duniya”: (minti 10)
[Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin Farawa.]
Fa 1:3, 4, 6, 9, 11—Abubuwan da aka halitta daga rana ta farko zuwa rana ta uku (mwbr20.01-HA an ɗauko daga it-1 527-528)
Fa 1:14, 20, 24, 27—Abubuwan da aka halitta daga rana ta huɗu zuwa rana ta shida (mwbr20.01-HA an ɗauko daga it-1 528 sakin layi na 5-8)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)
Fa 1:1—Mene ne Littafi Mai Tsarki ya faɗa game da shekarun duniya? (mwbr20.01-HA an ɗauko daga w15 6/1 5)
Fa 1:26—Shin Yesu ma Mahalicci ne kamar Ubansa? (mwbr20.01-HA an ɗauko daga it-2 52)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 1:1-19 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ka Nuna Yadda Za Su Amfana, sai ku tattauna darasi na 13 na littafin nan Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa.
Jawabi: (minti 5 ko ƙasa da hakan) w08-E 2/1 5—Jigo: Sanin Cewa Halittar Mu Aka Yi Yana Ba Mu Kwanciyar Rai. (th darasi na 11)
RAYUWAR KIRISTA
“Za Ka Iya Bayyana Imaninka?”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Wata Likitar Gyaran Ƙashi ta Bayyana Imaninta da Wani Masanin Dabbobi Ya Bayyana Imaninsa.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 19 sakin layi na 10-19
Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)
Waƙa ta 18 da Addu’a