Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Disamba p. 5
  • Yakin Allah Zai Kawo Karshen Dukan Yake-yake

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yakin Allah Zai Kawo Karshen Dukan Yake-yake
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • Armageddon Yaƙin Allah Na Kawar Da Dukan Yaƙe-yaƙe
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
  • Ka Yi Adalci Ka Kuma Ki Mugunta
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Karshen Dukan Mugunta
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Disamba p. 5
Yesu tare da mala’ikunsa suna tahowa a kan doki kuma wani dogon takobi yana fitowa daga bakinsa

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | RU’UYAR DA AKA YI WA YOHANNA 17-19

Yaƙin Allah Zai Kawo Ƙarshen Dukan Yaƙe-yaƙe

19:11, 14-16, 19-21

Me ya sa Jehobah, “Allah mai ƙauna da salama,” ya zaɓi Ɗansa, “Sarkin Salama,” ya yi yaƙi?​—2Ko 13:11; Ish 9:6.

  • Jehobah da Yesu suna son adalci, amma ba sa son mugunta

  • Sai an halaka mugayen mutane kafin a sami cikakken salama

  • “Cikin adalci” rundunan Allah suka yi “yaƙi,” kamar yadda fararen dawakan suka nuna da kuma farin kaya mai tsabta da suka sa

Me za mu yi don mu tsira daga wannan yaƙi mai muhimmanci?​—Zaf 2:3

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba