26 ga Agusta–1 ga Satumba
IBRANIYAWA 4-6
Waƙa ta 5 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ku Yi Iya Ƙoƙarinku don Ku Shiga Hutun Allah”: (minti 10)
Ibr 4:1, 4—Ku san abin da hutun Allah yake nufi (w11 7/15 24-25 sakin layi na 3-5)
Ibr 4:6—Ku yi biyayya ga Jehobah (w11 7/15 25 sakin layi na 6)
Ibr 4:9-11—Kada ku riƙa yin abubuwan da kuka ga dama kawai (w11 7/15 28 sakin layi na 16-17)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Ibr 4:12—Me furucin nan “kalmar Allah” take nufi a wannan ayar? (w16.09 13)
Ibr 6:17, 18—Waɗanne abubuwa biyu “marar canjawa” ne aka ambata a ayoyin nan? (mwbr19.08-HA an ɗauko daga it-1 1139 sakin layi na 2)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ibr 5:1-14 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ku kalli bidiyon kuma ku tattauna shi.
Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 6)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) lv shafi na 198-199 sakin layi na 7-8 (th darasi na 12)
RAYUWAR KIRISTA
“Ayyukan Kirki da Jehobah Ba Zai Manta da Su Ba”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku Ba da Kanku don Ku Yi Hidima a Bethel.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 12 sakin layi na 20-22 da Taƙaitawa da ke shafi na 133-134
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 12 da Addu’a