Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Agusta p. 6
  • 19-25 ga Agusta

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 19-25 ga Agusta
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Agusta p. 6

19-25 ga Agusta

IBRANIYAWA 1-3

  • Waƙa ta 35 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ka Yi Adalci Ka Kuma Ƙi Mugunta”: (minti 10)

    • [Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin Ibraniyawa.]

    • Ibr 1:8​—Yesu yana sarauta da ‘sandan mulki na adalci’ (w14 2/15 5 sakin layi na 8)

    • Ibr 1:9​—Yesu yana son adalci kuma yana ƙin mugunta (w14 2/15 4-5 sakin layi na 7)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ibr 1:3​—Yadda Yesu ya nuna halayen Ubansa a dā da kuma yanzu ɗaya ne? (mwbr19.08-HA an ɗauko daga it-1 1185 sakin layi na 1)

    • Ibr 1:​10-12​—Me ya sa manzo Bulus ya yi amfani da kalmomin da ke Zabura 102:​25-27 sa’ad da yake magana game da Yesu? (mwbr19.08-HA an ɗauko daga it-1 1063 sakin layi na 7)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ibr 1:​1-14 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5) Ku kalli bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 4)

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba mutumin takardar gayyata zuwa taro, sai ka gabatar da (kar ka kunna) bidiyon nan Me Ake Yi a Majami’ar Mulki? (th darasi na 11)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 121

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 15)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 12 sakin layi na 14-19, da akwatin nan “Ka Guji Abubuwan da Jehobah Ba Ya So”

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 101 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba