Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Yuli p. 7
  • Ibada Ta Fi Motsa Jiki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ibada Ta Fi Motsa Jiki
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • Me Ya Kamata In Sani Game da Wasanni?
    Tambayoyin Matasa
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Yuli p. 7

RAYUWAR KIRISTA

Ibada Ta Fi Motsa Jiki

Wata yarinya ta rike kwandon wasan tennis, wani yaro ya rike kwallon kwando, wani yaro kuma ya rike sandar wasan kulki

Shin motsa jiki yana da amfani kuwa? E, amma amfaninsa bai kai yin ayyuka na ibada ba. (1Ti 4:8) Saboda haka, bai kamata Kirista ya so motsa jiki har ya wuce gona da iri ba.

KU KALLI BIDIYON NAN ABIN DA YA KAMATA KA SANI GAME DA MOTSA JIKI, SAI KU AMSA TAMBAYOYIN DA KE GABA:

  1. Yara maza suna tuka kwale-kwale tare

    1. Waɗanne abubuwa ne za mu iya koya a wasan motsa jiki?

  2. Kayan wasan wani yaro sun danne shi a kasa

    2. Waɗanne abubuwa uku ne za su taimaka mana mu san wasan motsa jikin da ya dace da mu?

  3. Wata yarinya tana fushi da kayan dambe a hannunta

    3. Ta yaya littafin Zabura 11:5 zai taimaka mana mu san irin wasan motsa jiki da ya kamata mu yi ko mu kalla?

  4. Wani yaron mai girman kai yana yabon kansa a gaban wasu maza biyu

    4. Ta yaya za mu bi abin da yake Filibiyawa 2:3 da Karin Magana 16:18 a yadda muke yin wasan motsa jiki?

  5. Wata yarinya tana barci sa’ad da ake taro a ikilisiya

    5. Ta yaya littafin Filibiyawa 1:10 zai taimaka mana kada mu ɗauki lokaci da yawa muna yin ko kallon wasan motsa jiki?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba