Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Yuni p. 6
  • “Kada Ku Damu da Kome”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Kada Ku Damu da Kome”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • Ku Gaya wa Jehobah Damuwarku
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2016
  • “Salama ta Allah ta Fi Ganewar Dan Adam”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
  • Yadda Za Ka Amfana Daga Yin Addu’a
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2015
  • “Ni Kuwa Zan Bi da Bakinka”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Yuni p. 6

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FILIBIYAWA 1-4

“Kada Ku Damu da Kome”

4:6, 7

Wata ’yar’uwa ta yi addu’a, bayan haka kuma ta sami kwanciyar hankali
  • Addu’a ita ce maganin damuwa

  • Idan muka yi addu’a da bangaskiya, Jehobah zai ba mu “salama irin wadda ta wuce dukan ganewar ɗan Adam”

  • Ko da ba mu iya magance matsalar da muke fama da ita ba, Jehobah zai taimaka mana mu jimre. Zai ma iya taimaka mana a hanyar da ba mu yi tsammani ba.​—1Ko 10:13

Waɗanne abubuwa ne suke sa ni damuwa?

Ta yaya zan nuna cewa na dogara sosai ga Jehobah?

Wata ’yar’uwa ta damu sosai game da nawayar da ke kanta; wata ’yar’uwa tsohuwa da ke asibiti tare da maigidanta tana addu’a; iyaye suna rigima yayin da yaransu suke kallo da kuma sauraran su
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba