Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Yuni p. 3
  • 10-16 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 10-16 ga Yuni
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Yuni p. 3

10-16 ga Yuni

AFISAWA 1-3

  • Waƙa ta 112 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Yadda Jehobah Yake Aiki don Ya Cika Nufinsa”: (minti 10)

    • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Afisawa.]

    • Afi 1:​8, 9​—“Asirin” yana nufin Mulkin Almasihun (mwbr19.06-HA an ɗauko daga it-2 837 sakin layi na 4)

    • Afi 1:10​—Jehobah yana haɗa kan dukan halittunsa masu basira (w12 7/15 27-28 sakin layi na 3-4)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Afi 3:13​—Ta yaya wahalar da Bulus ya sha ta zama “abin taƙama” ga Kiristocin da ke Afisa? (w13 2/15 28 sakin layi na 15)

    • Afi 3:19​—Ta yaya muka “san ƙaunar Almasihu”? (cl 299 sakin layi na 21)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Afi 1:​1-14 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ku kalli bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ku bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 1)

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ku bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da mutane a yankinku suka saba bayarwa. (th darasi na 3)

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ku bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka gabatar da ɗaya daga cikin littattafan da muke wa’azi da su. (th darasi na 9)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 95

  • “Ka Yi Nazari A Hanyar da Za Ka Amfana Sosai”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku “Riƙe Kalmar Rai Sosai” ta Wurin Yin Nazari da Kyau.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 9 sakin layi na 1-9 da Ƙarin Bayani na 23 da 24

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 144 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba