Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Afrilu p. 7
  • 29 ga Afrilu–5 ga Mayu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 29 ga Afrilu–5 ga Mayu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Afrilu p. 7

29 ga Afrilu–5 ga Mayu

2 KORINTIYAWA 1-3

  • Waƙa ta 44 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Jehobah Ne Allahn da Ke ‘Mana Kowace Irin Ta’aziyya’”: (minti 10)

    • [Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin 2 Korintiyawa.]

    • 2Ko 1:3​—Jehobah shi ne “Uba mai yawan tausayi” (w17.07 13 sakin layi na 4)

    • 2Ko 1:4​—Muna amfani da ta’aziyyar da Jehobah yake mana don mu ta’azantar da mutane (w17.07 15 sakin layi na 14)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • 2Ko 1:22​—Mece ce ma’anar ‘shigambiya’ da kuma ‘hatimi’ da Allah ya ba wa shafaffun Kiristoci? (mwbr19.04-HA an ɗauko daga w16.04 32)

    • 2Ko 2:​14-16​—Mene ne wataƙila manzo Bulus yake nufi sa’ad da ya yi magana a kan yin “nasara” ta wurin Almasihu? (mwbr19.04-HA an ɗauko daga w10 8/1 23)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 2Ko 3:​1-18 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ku kalli bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 6)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) bhs 52-53 sakin layi na 3-4 (th darasi na 8)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 86

  • “Ku Nemi Ilimi Daga Wurin Jehobah”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Albarkun da Koyarwar Jehobah Ke Kawowa.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 7 sakin layi na 1-10

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 130 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba