Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Afrilu p. 6
  • 22-28 ga Afrilu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 22-28 ga Afrilu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Afrilu p. 6

22-28 ga Afrilu

1 KORINTIYAWA 14-16

  • Waƙa ta 22 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Allah Zai Zama ‘Kome da Kome’ ga Kowa”: (minti 10)

    • 1Ko 15:​24, 25​—Sa’ad da Almasihu zai yi sarauta, zai hallaka dukan maƙiyan Allah (mwbr19.04-HA an dauko daga w98 7/1 27 sakin layi na 10)

    • 1Ko 15:26​—Za a kawar da mutuwa (kr 237 sakin layi na 21)

    • 1Ko 15:​27, 28​—Kristi zai miƙa wa Jehobah mulkin da kuma sarautar (w12 9/15 12 sakin layi na 17)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • 1Ko 14:​34, 35​—Shin manzo Bulus ya hana mata yin magana ne? (w12 9/1 9, akwati)

    • 1Ko 15:53​—Mene ne jiki marar mutuwa yake nufi? (w09 2/15 25 sakin layi na 6; w98 7/1 26 sakin layi na 7)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 1Ko 14:​20-40 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5) Ku kalli bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 3)

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka gabatar kuma ka tattauna (kar ka kunna) bidiyon nan Me Ya Sa Zai Dace Mu Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 9)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 69

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 15)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 6 sakin layi na 17-20 da kuma Taƙaitawa da ke shafi na 69-70

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 103 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba