Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Afrilu p. 3
  • Jehobah Mai Aminci Ne

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Jehobah Mai Aminci Ne
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • Darussan Littafi Mai-Tsarki Don Mahawwara
    Darussan Littafi Mai-Tsarki Don Mahawwara
  • Za Mu Sami Lada Idan Mun Rike Aminci
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Yadda Ruhu Mai Tsarki Yake Taimaka Mana
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2019
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Afrilu p. 3

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 1 KORINTIYAWA 10-13

Jehobah Mai Aminci Ne

10:13

Wata ’yar’uwa ta yi tunani a kan jarabar da take fuskata, sai ta yi addu’a kuma ta fita wa’azi tare da wata ’yar’uwa

Jehobah zai iya kawar mana jarabar da muke fuskanta. Amma, a yawancin lokuta yakan buɗe mana “hanyar tsira” ta wurin tanada mana abubuwan da za su taimaka mana mu jimre.

  • Zai iya yin amfani da Kalmarsa da ruhunsa da littattafai da kuma bidiyoyi don ya taimaka mana da kuma ƙarfafa mu mu yi tunani da kyau.​—Mt 24:45; Yoh 14:16; Ro 15:4

  • Zai iya ba mu ruhunsa mai tsarki don ya tuna mana ayoyi da ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki da za su taimaka mana mu san irin shawarar da ya kamata mu yanke.​—Yoh 14:26

  • Zai iya yin amfani da mala’ikunsa don ya taimaka mana.​—Ibr 1:14

  • Zai iya yin amfani da ’yan’uwanmu Kiristoci don ya taimaka mana.​—Kol 4:11

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba